[Music Album] MD Abuja – Zo Jani Muje


Shahararren mawakin nan wato MD Abuja ya fitar da sabon kundin wakokinshi mai Suna Zo Jani Muje. Shi wannan album din ya qunshi wakokin zallar madarar soyayya domin jin dadin masoya. Wakokin dake cikin wannan album din anyisune da sabon salon da suka dace da duk wasu masoya domin qarin danqon soyayyarsu. GA WAKOKIN KAMAR […]

The post [Music Album] MD Abuja – Zo Jani Muje appeared first on ArewaBlog NG.Source link

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: